Close Menu
    Facebook X (Twitter) WhatsApp Instagram
    Facebook X (Twitter) Instagram
    JAKADIYAR HAUSA
    SUBSCRIBE
    • Home
    • News
      1. International
      2. View All

      Kungiyar ISWAP na shirin kai hari a wasu jihohin Kudu – DSS

      October 22, 2025

      Zaben shugaban kasa a Kamaru: Gwamnati Ta Haramta Zanga-Zanga a Douala

      October 17, 2025

      Jagoran Adawa ya ayyana nasara a zaben shugaban kasar Kamaru

      October 14, 2025

      Sojojin rundunar Operation Hadin Kai (OPHK) sun kashe ‘yan ta’addan ISWAP

      October 11, 2025

      An kama Sowore a kotu

      October 23, 2025

      Kungiyar ISWAP na shirin kai hari a wasu jihohin Kudu – DSS

      October 22, 2025

      Gwamnatin Gombe ta ceto yara 59 da aka sace a watanni 8

      October 21, 2025

      Salon Siyasar Kwankwaso Abar Koyi ce – Atiku Abubakar

      October 21, 2025
    • Education

      Rikicin ASUU da gwamnatin tarayya: majalisar dattawa ta nuna damuwa

      October 19, 2025

      An janye wajabcin darasin lissafi daga sharaɗin shiga jami’a a Najeriya

      October 15, 2025

      An yi kira ga Gwamnatin Taraiya da ta sanya darasin Geography ya zama wajibi a manhajar karatu ta ƙasa 

      October 5, 2025

      Kwankwanso ya yabi gwamnan kano kan harkokin karatun jihar

      September 18, 2025

      An tsinci gawar wata ɗalibar jami’ar Taraba a ɗakin saurayinta

      September 14, 2025
    • Health

      Sabbin Gine-Gine a Asibitin Aminu Kano Za Su a Rage Zuwa Kasashen Waje Neman Lafiya

      October 20, 2025

      An samu raguwar haihuwa a Najeriya

      October 19, 2025

      Kimanin mutane miliyan 60 na fama da cutar ƙwaƙwalwa ~ Dr Emmanuel Abayomi

      October 11, 2025

      Tsananin zafi ya kashe mutane dubu 63 a Turai

      September 24, 2025

      Annobar cutar amai da gudawa ta kashe mutane 58 a Bauchi

      September 19, 2025
    • Security

      An kama Sowore a kotu

      October 23, 2025

      Kungiyar ISWAP na shirin kai hari a wasu jihohin Kudu – DSS

      October 22, 2025

      Gwamnatin Gombe ta ceto yara 59 da aka sace a watanni 8

      October 21, 2025

      Yunƙurin Juyin Mulki: DIA Na Binciken Tsohon Gwamna

      October 20, 2025

      Gwamna Dikko Radda Ya Ƙaddamar da Sabbin Jami’an Tsaro 200 a Jihar Katsina

      October 20, 2025
    • Politics

      An kama Sowore a kotu

      October 23, 2025

      Gwamnatin Gombe ta ceto yara 59 da aka sace a watanni 8

      October 21, 2025

      Salon Siyasar Kwankwaso Abar Koyi ce – Atiku Abubakar

      October 21, 2025

      EFCC Ta Tara Naira biliyan 500 a Shekaru 2 – Shettima

      October 21, 2025

      Yunƙurin Juyin Mulki: DIA Na Binciken Tsohon Gwamna

      October 20, 2025
    • Sports

      ƙungiyar magoya bayan Kano Pillars tayi watsi da hukuncin NPFL

      October 18, 2025

      Dayuwar tawagar kwallon kafa ta ƙasar Spain baza su halarci gasar kofin duniya ba

      September 18, 2025

      Taƙaitattun Labarai

      September 7, 2025
    • More
      1. Agriculture
      2. Entertainment
      3. Opinion
      4. Videos
      5. View All

      ‘Yan Najeriya 6 sun lashe gasar Hadisi ta Afrika da kasar Maroko ta shirya

      October 5, 2025

      An kama Sowore a kotu

      October 23, 2025

      EFCC Ta Tara Naira biliyan 500 a Shekaru 2 – Shettima

      October 21, 2025

      Sabbin Gine-Gine a Asibitin Aminu Kano Za Su a Rage Zuwa Kasashen Waje Neman Lafiya

      October 20, 2025

      Afuwar da shugaban kasa ya yiwa fursunoni sai mun kara nazari a kai ~ Lateef Fagbemi

      October 16, 2025

      Manyan PDP sun tsayar da Turaki a matsayin dankarar shugabanta

      October 23, 2025

      An kama Sowore a kotu

      October 23, 2025

      Kungiyar ISWAP na shirin kai hari a wasu jihohin Kudu – DSS

      October 22, 2025

      Gwamnatin Gombe ta ceto yara 59 da aka sace a watanni 8

      October 21, 2025
    JAKADIYAR HAUSA
    Home»News»International»Majalisar dokokin Chadi ta yi wa tsarin mulki garambawul
    International

    Majalisar dokokin Chadi ta yi wa tsarin mulki garambawul

    EDITORBy EDITOROctober 4, 2025

    Majalisar dokokin Chadi ta amince da shirin yiwa kundin tsarin mulkin ƙasar garambawul wanda zai bai wa shugaban ƙasa Mahamat Idriss Deby damar ci gaba da takarar zabe ba tare da adadi ba.

    Yan majalisu 236 suka goyi bayan shirin, yayin da guda yaki amincewa da shi daga cikin ƴan majalisu 257 dake majalisar dokokin.

    Mahamat ya zama shugaban ƙasa na rikon kwarya a shekarar 2021 sakamakon rasuwar mahaifinsa Idris Deby wanda ya kwashe shekaru 30 yana mulkar Chadi.

    Mahamat ya ɗauki alkawarin gudanar da shugabancin rikon kwarya na watanni 18, amma kuma sai ya tsawaita shi zuwa shekaru biyu.

    Bayan amincewa da sabon kundin tsarin mulki a watan Disambar shekarar 2023, Mahamat mai shekaru 41 ya tsaya takara sannan kuma ya samu nasara a zaben watan Mayu na shekarar da aka gudanar, zaben ya zo da ƙalubale inda masu sanya ido na ƙasashen ƙetare suka ce ba shi da sahihanci.

    Amincewa da sabuwar dokar zai bai wa Mahamat damar sake takara idan wa’adinsa na shekaru 7 ya ƙare.

    A ƙarƙashin kundin mulkin da ake amfani da shi a Chadi, shugaban ƙasa na wa’adin shekaru 5 sau biyu, saboda haka sabuwar dokar zata fara aiki ne bayan zaben da za’ayi a shekarar 2029.

    Wakilan wasu jam’iyyun adawa sun fice daga majalisar lokacin kaɗa kuri’ar canza dokokin tsarin mulkin, yayin da tsohon firaminista Albert Pahimi Padacke ya aikewa majalisar da wasikar dake bayyana amincewa da tsarin da aka gabatar a matsayin kama karya da ya saɓawa kundin tsarin mulki.

    Share. Facebook Twitter WhatsApp Telegram LinkedIn Email Copy Link
    Previous ArticleKaraye Ta Kaddamar da Shirin Dasa Bishiyu 10,000 Don Kariya da Muhalli
    Next Article An Kashe Likita, An Sace Yaransa Uku a birnin tarayya Abuja
    EDITOR
    • Facebook

    Related Posts

    An kama Sowore a kotu

    October 23, 2025

    Kungiyar ISWAP na shirin kai hari a wasu jihohin Kudu – DSS

    October 22, 2025

    Gwamnatin Gombe ta ceto yara 59 da aka sace a watanni 8

    October 21, 2025

    Salon Siyasar Kwankwaso Abar Koyi ce – Atiku Abubakar

    October 21, 2025

    EFCC Ta Tara Naira biliyan 500 a Shekaru 2 – Shettima

    October 21, 2025

    Yunƙurin Juyin Mulki: DIA Na Binciken Tsohon Gwamna

    October 20, 2025
    Add A Comment
    Leave A Reply Cancel Reply

    Demo
    Stay In Touch
    • Facebook
    • Twitter
    • Instagram
    • YouTube
    • LinkedIn
    • TikTok
    • Telegram
    • WhatsApp
    Latest Posts

    Manyan PDP sun tsayar da Turaki a matsayin dankarar shugabanta

    By EDITOROctober 23, 2025

    Masu ruwa da tsaki na jam’iyyar PDP na Arewa sun amince da tsohon Ministan Ayyuka…

    An kama Sowore a kotu

    October 23, 2025

    Kungiyar ISWAP na shirin kai hari a wasu jihohin Kudu – DSS

    October 22, 2025

    Gwamnatin Gombe ta ceto yara 59 da aka sace a watanni 8

    October 21, 2025

    Salon Siyasar Kwankwaso Abar Koyi ce – Atiku Abubakar

    October 21, 2025
    © 2025 Jakadiyar Hausa. Developed by ENGRMKS & CO..
    • Home
    • About Us
    • Contact Us
    • Privacy Policy
    • Terms & Conditions

    Type above and press Enter to search. Press Esc to cancel.