Shugaban kasa Bola Tinubu ya tafi kasashe turai domin gudanar da hutun kwanaki 10, wanda zai fara daga yau Alhamis.
Sanarwar da mai magana da yawun shugaban ƙasa Bayo Onanuga ya fitar ta ce Tinubu zai shafe kwanakin ne a ƙasashen Turai irin su Faransa da Birtaniya, a wani bangare na hutunsa na aiki na shekarar 2025.
