Close Menu
    Facebook X (Twitter) WhatsApp Instagram
    Facebook X (Twitter) Instagram
    JAKADIYAR HAUSA
    SUBSCRIBE
    • Home
    • News
      1. International
      2. View All

      Kungiyar ISWAP na shirin kai hari a wasu jihohin Kudu – DSS

      October 22, 2025

      Zaben shugaban kasa a Kamaru: Gwamnati Ta Haramta Zanga-Zanga a Douala

      October 17, 2025

      Jagoran Adawa ya ayyana nasara a zaben shugaban kasar Kamaru

      October 14, 2025

      Sojojin rundunar Operation Hadin Kai (OPHK) sun kashe ‘yan ta’addan ISWAP

      October 11, 2025

      NERC Ta Fara Tsarin Bai Wa Masu Sola Damar Sayar da Wutar Lantarki

      June 4, 2026

      Yan Bindiga Sun Yi Garkuwa da Dalibai a Zamfara

      June 3, 2026

      Jam’iyyar PDP reshen jihar Jigawa ta yi Allah-wadai da dakatar da Sule Lamido

      December 21, 2025

      An kama Sowore a kotu

      October 23, 2025
    • Education

      Rikicin ASUU da gwamnatin tarayya: majalisar dattawa ta nuna damuwa

      October 19, 2025

      An janye wajabcin darasin lissafi daga sharaɗin shiga jami’a a Najeriya

      October 15, 2025

      An yi kira ga Gwamnatin Taraiya da ta sanya darasin Geography ya zama wajibi a manhajar karatu ta ƙasa 

      October 5, 2025

      Kwankwanso ya yabi gwamnan kano kan harkokin karatun jihar

      September 18, 2025

      An tsinci gawar wata ɗalibar jami’ar Taraba a ɗakin saurayinta

      September 14, 2025
    • Health

      Sabbin Gine-Gine a Asibitin Aminu Kano Za Su a Rage Zuwa Kasashen Waje Neman Lafiya

      October 20, 2025

      An samu raguwar haihuwa a Najeriya

      October 19, 2025

      Kimanin mutane miliyan 60 na fama da cutar ƙwaƙwalwa ~ Dr Emmanuel Abayomi

      October 11, 2025

      Tsananin zafi ya kashe mutane dubu 63 a Turai

      September 24, 2025

      Annobar cutar amai da gudawa ta kashe mutane 58 a Bauchi

      September 19, 2025
    • Security

      An kama Sowore a kotu

      October 23, 2025

      Kungiyar ISWAP na shirin kai hari a wasu jihohin Kudu – DSS

      October 22, 2025

      Gwamnatin Gombe ta ceto yara 59 da aka sace a watanni 8

      October 21, 2025

      Yunƙurin Juyin Mulki: DIA Na Binciken Tsohon Gwamna

      October 20, 2025

      Gwamna Dikko Radda Ya Ƙaddamar da Sabbin Jami’an Tsaro 200 a Jihar Katsina

      October 20, 2025
    • Politics

      Jam’iyyar PDP reshen jihar Jigawa ta yi Allah-wadai da dakatar da Sule Lamido

      December 21, 2025

      An kama Sowore a kotu

      October 23, 2025

      Gwamnatin Gombe ta ceto yara 59 da aka sace a watanni 8

      October 21, 2025

      Salon Siyasar Kwankwaso Abar Koyi ce – Atiku Abubakar

      October 21, 2025

      EFCC Ta Tara Naira biliyan 500 a Shekaru 2 – Shettima

      October 21, 2025
    • Sports

      ƙungiyar magoya bayan Kano Pillars tayi watsi da hukuncin NPFL

      October 18, 2025

      Dayuwar tawagar kwallon kafa ta ƙasar Spain baza su halarci gasar kofin duniya ba

      September 18, 2025

      Taƙaitattun Labarai

      September 7, 2025
    • More
      1. Agriculture
      2. Entertainment
      3. Opinion
      4. Videos
      5. View All

      ‘Yan Najeriya 6 sun lashe gasar Hadisi ta Afrika da kasar Maroko ta shirya

      October 5, 2025

      Jam’iyyar PDP reshen jihar Jigawa ta yi Allah-wadai da dakatar da Sule Lamido

      December 21, 2025

      An kama Sowore a kotu

      October 23, 2025

      EFCC Ta Tara Naira biliyan 500 a Shekaru 2 – Shettima

      October 21, 2025

      Sabbin Gine-Gine a Asibitin Aminu Kano Za Su a Rage Zuwa Kasashen Waje Neman Lafiya

      October 20, 2025

      NERC Ta Fara Tsarin Bai Wa Masu Sola Damar Sayar da Wutar Lantarki

      June 4, 2026

      Yan Bindiga Sun Yi Garkuwa da Dalibai a Zamfara

      June 3, 2026

      Jam’iyyar PDP reshen jihar Jigawa ta yi Allah-wadai da dakatar da Sule Lamido

      December 21, 2025

      Manyan PDP sun tsayar da Turaki a matsayin dankarar shugabanta

      October 23, 2025
    JAKADIYAR HAUSA
    Home » Yan Bindiga Sun Yi Garkuwa da Dalibai a Zamfara
    News

    Yan Bindiga Sun Yi Garkuwa da Dalibai a Zamfara

    Hafsat Abubakar AdamBy Hafsat Abubakar AdamJune 3, 2026

    Wasu ‘yan bindiga sun kai hari dakunan kwanan dalibai na Kwalejin Ilimi ta Tarayya (Federal College of Education) da ke Kaura Namoda a Jihar Zamfara, inda suka yi garkuwa da dalibai bakwai.

    Wani dalibin makarantar, Ibrahim Ahmad, ya bayyana cewa daya daga cikin daliban da aka sace ya samu nasarar tserewa daga hannun maharan. A cewarsa, har yanzu dalibai shida ne ke hannun ‘yan bindigar, wadanda suka hada da maza uku da mata uku.

    Da yake tabbatar da faruwar lamarin, kakakin rundunar ‘yan sandan Jihar Zamfara, DSP Yazid Abubakar, ya ce harin ya faru ne a daren Litinin lokacin da ‘yan bindigar suka zo yankin suka tarar da daya daga cikin gidajen kwanan daliban a bude.

    Ya ce binciken farko ya nuna cewa wani dalibi ne ya fita daga dakin domin samun iska, inda ya bar kofar a bude ba tare da ya lura ba, lamarin da ya bai wa ‘yan bindigar damar shiga gidan tare da yin garkuwa da daliban.

    DSP Yazid Abubakar ya kara da cewa rundunar ‘yan sandan jihar, musamman sashen yaki da masu garkuwa da mutane (VCRU), tare da hadin gwiwar dakarun Operation Fansan Yamma, sun kaddamar da wani samame na musamman domin ceto daliban da aka sace da kuma kamo wadanda suka aikata wannan laifi.

    Ya tabbatar da cewa jami’an tsaro na ci gaba da gudanar da bincike da kuma aikin ceto domin ganin an kubutar da daliban cikin gaggawa.

    #Tsaro #Yanbindiga #Zamfara
    Share. Facebook Twitter WhatsApp Telegram LinkedIn Email Copy Link
    Previous ArticleJam’iyyar PDP reshen jihar Jigawa ta yi Allah-wadai da dakatar da Sule Lamido
    Next Article NERC Ta Fara Tsarin Bai Wa Masu Sola Damar Sayar da Wutar Lantarki
    Hafsat Abubakar Adam

      Related Posts

      NERC Ta Fara Tsarin Bai Wa Masu Sola Damar Sayar da Wutar Lantarki

      June 4, 2026

      Jam’iyyar PDP reshen jihar Jigawa ta yi Allah-wadai da dakatar da Sule Lamido

      December 21, 2025

      An kama Sowore a kotu

      October 23, 2025

      Kungiyar ISWAP na shirin kai hari a wasu jihohin Kudu – DSS

      October 22, 2025

      Gwamnatin Gombe ta ceto yara 59 da aka sace a watanni 8

      October 21, 2025

      Salon Siyasar Kwankwaso Abar Koyi ce – Atiku Abubakar

      October 21, 2025
      Add A Comment
      Leave A Reply Cancel Reply

      Demo
      Stay In Touch
      • Facebook
      • Twitter
      • Instagram
      • YouTube
      • LinkedIn
      • TikTok
      • Telegram
      • WhatsApp
      Latest Posts

      NERC Ta Fara Tsarin Bai Wa Masu Sola Damar Sayar da Wutar Lantarki

      By Hafsat Abubakar AdamJune 4, 2026

      Hukumar Kula da Wutar Lantarki ta Najeriya (NERC) ta fara amfani da wani sabon tsari…

      Yan Bindiga Sun Yi Garkuwa da Dalibai a Zamfara

      June 3, 2026

      Jam’iyyar PDP reshen jihar Jigawa ta yi Allah-wadai da dakatar da Sule Lamido

      December 21, 2025

      Manyan PDP sun tsayar da Turaki a matsayin dankarar shugabanta

      October 23, 2025

      An kama Sowore a kotu

      October 23, 2025
      © 2026 Jakadiyar Hausa. Developed by ENGRMKS & CO..
      • Home
      • About Us
      • Contact Us
      • Privacy Policy
      • Terms & Conditions

      Type above and press Enter to search. Press Esc to cancel.